Tehran (IQN) fitaccen makarancin kur’ani a kasar Masar Shuhat Muhammad Anwar da ‘ya’yansa biyu suna karatun ayar Lailatul Qadr.
Makarancin kur’ani a Masar Shuhat Muhammad Anwar da ‘ya’yansa biyu Mahmud Shuhat Muhammad Anwarda kuma Anwar Shuhat Muhammad Anwar suna karatun ayar Lailatul Qadr.