Karatun kur'ani mai tsarki tartili juzu'i na 25 da sautin makarancin kur'ani Hamed Walizadeh dan kasar Iran, wanda ake saka karatunsa a cikin shafukan yanar gizo a kowace rana tun daga farkon watan ramadan mai alfarma.
Hamed Walizadeh yana daga cikin fitattun makarantan kur'ania kasar Iran, wanda ya zo na daya a gasr kur'ani ta duniya a shekara ta 2016, kamar yadda kuma ya zo na a gasar kur'ani ta duniya ta daliban jami'a shekaru fiye ad goma da suka gabata.
Za a iya sauraren sautin karatun nasa a kasa idan aka matsa: