IQNA

Mummunan Farmakin Jami'an Tsaron Yahudawan Isra'ila A Kan Masallacin Quds A Daren Jiya

Tehran (IQNA) jami'an tsaron yahudawan Isra'ila sun kaddamar da mummunan farmaki a daren jiya a kan masallacin Quds mai alfarma.

Jami'an tsaron yahudawan Isra'ila sun kaddamar da mummunan farmaki a daren jiya a kan masallacin Quds mai alfarma, a daidai lkokacin da musulmi suke gudanar da sallolin Lailatul Qdar, tare da jikkata masallata kimanin 90 da kuma yin awon gaba da wasu.

 
 
Abubuwan Da Ya Shafa: farmakin yahudawa ، masallacin quds ، mai alfarma ، jikkata ، masallata