IQNA

Karatun Kur'ani Daga Muhammad Jawad Panahi A Kasar Afirka Ta Kudu

23:51 - May 09, 2021
Lambar Labari: 3485898
Tehran (IQNA) Muhammad Jawad Panahi fitaccen makarancin kur'ani ne dan kasar Iran wanda ya yi karatu a kasashen duniya.

Muhammad Jawad Panahi fitaccen makarancin kur'ani ne dan kasar Iran wanda ya yi karatun kur'ani a taruka daban-daban na kasashen duniya tun a cikin shekarunsa na kuruciya.

An haife shi a birnin Mashhad na kasar Iran, tun yana da shekaru uku da haihuwa ya samu matsalar shan inna , inda kafafunsa suka shanye, amma kuma  alokaci guda ya samu tarbiya ta kur'ani daga mahaifinsa.

Ya gudanar da wannan karatun ne akasar afirka ta kudu shekaru kusan ashirin da suka gabata.

3970241

 

 

captcha