Tehran (IQNA) An zabi Ayesha Abdul Rahman Beyoli, marubuciya kuma mai fassara kur’ani mai tsarki dagaa Ingila a matsayin jarumar mace musulma ta bana.
2022 Nov 25 , 14:34
Tehran (IQNA) Shortan fim ɗin Jorab Rangi, wanda Mojtaba Ghasemi ya shirya kuma ya ba da umarni, ya zama ɗan wasan ƙarshe na bikin Duniya na Asiya Pacific (ABU PRIZES 2022).
2022 Oct 28 , 21:14
Tehran (IQNA) ana gudanar da baje kolin kur'ani a kan hanyar masu tattakin arba'in na Imam Hussain (AS) a Iraki
2021 Sep 23 , 21:11
Tehran (IQNA) gwamnan jihar Oyo a tarayyar Najeriya ya sanar da cewa za a saka ranakun hutu na musulunci a cikin kalandar jihar.
2021 Feb 25 , 22:19
Tehran (IQNA) littafin In My Mosque yana daga cikin littafan da aka fi yin cinikinsu ta hanyar cinikayya a yanar gizo a shagon Amazon.
2021 Feb 20 , 17:52
Tehran (IQNA) bangaren kula da gyaran tsoffin littafai da takardu na hubbaren Imam Hussain na ci gaba da kara bunkasa ayyukansa.
2020 Nov 27 , 23:24
Bangaren kasa da kasa, an tarjama littafin rayuwar jagoran juyin juya halin muslunci na Iran a kasar Iraki.
2018 Aug 09 , 23:45
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman taro mai take manzon rahma a kasar Uganda tare da halartar jami’an hukumar yada labarai ta UBC.
2018 Jun 23 , 23:05
Bangaren kasa da kasa, a ganawar da aka yi da Iyai Mowati da shuban karamin ofishin jakadancin Iran a Zimbabwe an tattauna batun bude cibiyar bincike ta musulunci.
2018 Apr 25 , 23:41
Bangaren kasa da kasa, iyayen yara sun nuna rashin amincewa da karbar kudade da gwamnati take a kasar Ghana kan karatun yara a makarantun Islamiyya.
2017 Aug 06 , 23:26
Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin amnyan jami'oin kasar Habasha ta kudiri aniyar kara fadda bincike kan sanin addinin muslunci.
2017 Mar 15 , 23:46
Bangaren kasa da kasa, Firayi ministan kasar Algeria a yayin halartar taron baje kolin littafai na kasar ya bayyana cewa za a yi amfani da fasahar adana littafai ta Qom a kasar Algeria.
2016 Nov 01 , 23:45