Bangaren kur’ani, an gudanar da wani zaman tattaunawa tsakanin malaman jami’an da kuma masana kan harkokin kur’ani a gefen wani taron baje kolin kayan kur’ani na duniya da aka gudanar da nufin kara bunkasa harkokin kur’ani tsakanin daliban jami’a.
2012 Jul 02 , 20:15
Bangaren kur’ani, gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki na daliban jami’a na kasashen musulmi na da gagarumin tasiri wajen kara fadada abin da ayoyinsa suke koyar da mu domin yin ko yi da su wanda kuma hakan yana da muhimmanci ga matasa musamman daliban jami’a su zama a sahun gaba wajen samun wannan matsayi.
2012 Jul 02 , 20:14
Bangaren kur’ani, wasu daga cikin alkalan gasar karatun kur’ani mai tsarki da aka gudanar a birnin Tehran karo na 29 sun yi amanar cewa yanayin karatun ‘yan kasashen ketare da suka halarci gasar ya sha banbam da lokutan baya musamman ta fuskar kyautata karatu sauti inda kawai suka fi ba kaidojin karatu muhimamnci a yayain gasar.
2012 Jul 01 , 15:54
Bangaren kur’ani, gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki wata babbar dama ce ta sanar da mutane ma’anoninsa kamar yadda hakan ya zama wani babban abin alfahari ga musulmi domin kuwa yana bayar da dama ga dubban ko miliyoyin musulmi su yi karu cikin ka’ida har ma da harda ce littafin mai tsarki kamar dai yadda duniya take shedawa.
2012 Jul 01 , 15:54
Bangaren kur’ani, yin tafiya zuwa aikin hajji na tatatre da ma’anoni da suke tarjama ayoyin kur’ani mai tsarki a aikace kamar yadda hakan bai takaitu kawai na mazhari na ibada ta ma’ana ba kawai har ma ya shafi bangarori na siyasa da zamnatkewar al’ummar musulmi na duniya baki daya.
2012 Jul 01 , 15:52
Bangaren harkokin kur'ani mai girma:a gasar kur'ani da aka yi wa lakabin Olumpik na Kur'ani a jamhuriyar Azarbaijan da wakilin hukumar da ke kula da harkokin al'adun jamhuriyar musulunci ta Iran a Baku ya shirya an samu karuwar mahalarta wannan gasar da kaso shidda idan aka kwatamta da shekarar da ta gabata ta dubu daya da dari uku da tsi'in hijira shamsiya da ta gabata.
2012 Jul 01 , 15:07
Bangaren kur'ani, an bayyana makarancin ur'ani na kasar Iran day a halarci gasa a bangaren harda zuwa mataki na karshe a matsayin wanda ya nuna kwazo ba wai kawai bangaren harda din ba kawai har ma da bangaren karatu da kyautata shi gami da tajwidi.
2012 Jun 28 , 17:48
Bangaren kur'ani, babban kwamitin hadin gwiwa kan harkokin kur'ani mai tsarki a jamhuriyar muslunci ya yi kira da a gudanar da wani babban taro na baje kolin kayan kur'ani mai tsarki a karo na ashirin tare da halartar manyan cibiyoyin da suke kula da harkokin kur'ani da wakilan na malaman addini muslunci.
2012 Jun 28 , 13:56
Bangaren Kur'ani, alkalana gasar karatun kur'ani mai tsarki gami da harda da aka gudanar a mataki na kasa da kasa a jamhuriyar muslunci ta Iran sun taka gagarumar rawa wajen fito da matsayin gasar da kuma irin rawar da Iran din take takawa a duniya a wannan fage sabanin sekarun da suka gabata kafin samun nasarar juyin juya halin muslunci.
2012 Jun 26 , 17:54
Bangaren kur'ani, yadda mutane masu bin tafarkin addinin muslunci suke karbar gasar karatu da harder kur'ani da ake gudanarwa ya tabbatar da cewa makiya bas u nasara a kan manufofinsu na dusashe hasken kur'ani mai tsarkia acikin zukatan musumi da sauran al'ummomin duniya ba.
2012 Jun 26 , 17:54
Bangaren kur'ani, hanyoyin kara kyautata gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki a kasar Iran a bude suke domin kuwa gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki sun jadda muhimmancin saka gasar karatu da harder kur'ani ta zama mai tasiri a cikin rayuwar zamantakewar mutane maimakon takaituwa kawai da karatun kuma a gaban jama'a ko samun myautuka kamar dai yadda suka hadu a kan hakan.
2012 Jun 26 , 17:53
Bangaren kur'ani, da dama daga cikin mahalarta gasar karatu da harder kur'ani mai tsarki sun jadda muhimmancin saka gasar karatu da harder kur'ani ta zama mai tasiri a cikin rayuwar zamantakewar mutane maimakon takaituwa kawai da karatun kuma a gaban jama'a ko samun myautuka.
2012 Jun 26 , 17:53