Bangarensiyasa,Wanda yajagorancinsallarJuma’arbirnin Tehran a yauHujjatul Islam walmusliminKazimSiddiqiyabayyanacewarhanyartabbatar da hadinkaitsakaninal’ummarmusulmiitaceriko da kumadogaro da abubuwan da musulmansukayitarayya a kansu.
2014 Jan 20 , 08:30
Bangarenkasa da kasa, Malamai, masana da jami’ankasashenmusulmidaban-daban sun kirayial’ummarmusulmi da suhadakansuwajeguda don fuskantarmakirce-makircen da makiyansusukekullamusu.
2014 Jan 20 , 08:29
Bangaren kasa da kasa, gwamnatocin kasashen Afirka ta kudu da kuma jamhuriyar muslunci ta Iran suna da kyakyawar alaka a dukkanin bangarori da hakan ya hada da bangaren al’adu da kuma musayar ilimi tsakanin kasashen biyu.
2014 Jan 13 , 11:19
Bangaren siyasa, A safiyar yau Alhamis ne Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gana da dubban malamai, daliban makarantar hauza da sauran mutanen garin Qum don tunawa da zagayowar shekaru talatin da shida da yunkurin 19 ga watan Dey na mutanen garin nan Qum.
2014 Jan 13 , 09:00
Bangarenkasa da kasa, rahotannidagakasarIraki sun bayyanacewadubbanIraniyawa ne sukehalartartarukanarba’inna Imam Hussain (AS) da akegudanarwa a birninkarbalamaialfarma a hubbarensamaitsarkiwandawannanshi ne karonafarko da aka samuadadinIraniyawa da yah aura dubu 130 da sukehalartartaron.
2013 Dec 25 , 10:59
Bangarenkasa da kasa, wanibabbanjami’inkungiyarHizbullah ta kasar Lebanon NaifMusawiyabayyanacewakungiyartanayaki da mutanen da sukedauke da akidarkafirtamusulmiwadandasukekashemusulmibisabanbancinakidabisajahilci da rashinsaninhakikaninaddininmuslunciwadandasukeaiwatar da manufofinyaduwakanmusulmi.
2013 Dec 25 , 10:58
Bangarensiyasa, an gudanar da tarukanarba’inna Imam Hussain (AS) a birnin Tehran tare da halartarjagoranjuyinjuyahalinmusuluncia Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei da kumawasudagacikinmanyanmalamai da kumajami’ai, inda aka gabatar da jawabaidangane da matsayinwannanrana.
2013 Dec 25 , 10:57
Bangarenkasa da kasa, ‘Yan ta’adda da kedauke da makamai a kasar Syria sun sanar da kashewanidanjarida da sukayigarkuwa da shi a yankinIdlib da kearewacinkasar, bayan kame shit un a ranarLaraba da ta gabata.
2013 Dec 09 , 13:47
Bangarenkasa da kasa, shuwagabanninkasashebiyarnagabacin Africa sun rattabahannukanwatayerjejeniawaccezatabunkasaharkokinkasuwanci da kumasamar da kudadebaidaya a tsakaninsu nan da shekaru 10 masuzuwa.
2013 Dec 09 , 13:36
Bangarenkasa da kasa, JagorankungiyargwagwarmayarMusulunci ta HizbullahSayyid Hassan nasrullahyabayyanacewamakircin da aka shiryawakasar Syria bai ci nasaraba, maimakonhaka ma wannanmakircina ci gaba da rushewa.
2013 Dec 03 , 10:43