Bangaren kasa da kasa, Gholam Ali Khosrou a zamn babban zauren majalisar dinkin duniya ya bayyana cewa manufar wasikar jagora zuwa ga matasan turai it ace bayyana mahangar musulunci kan yaki da ta’addanci.
2015 Dec 04 , 21:16
Bangaren kasa da kasa, malaman musulmi da dama gami da masa sun soki Yusuf Qardawi dangane da sabuwar fatawar da ya bayar domin kare gwamnatin Turkiya da tattalin arzikinta.
2015 Dec 04 , 21:14
Bangaren kasa da kasa, masu tafiya zuwa ziyarar arbain na Imam Hussain sun rubuta kur’ani mai tsarki a kan hanyarsu ta isa hubbarensa mai tsarki.
2015 Dec 04 , 21:11
Bangaren kasa da kasa, Ayatollah Sayyid Ali Sistani babban malamin addini a kasar Iraki ya gana da gwamnan birnin Tehran a yau a ziyarar da ya kai Iraki.
2015 Dec 03 , 23:43
Bangaren kasa da kasa, babban mai bayar da fatawa ga Ahlu Sunna a Iraki Sheikh Mahdi Alsumaidai ya bayyana ziyarar arbaeen a matsayin wani lamari mai muhimamnci.
2015 Dec 03 , 23:40
Bangaren kasa da kasa, babban mai baiwa jagoran juyin juya halin mulsunci shawara kan lamurra na kasa da kasa ya gana da babban sakataren kungiyar Hizbullah.
2015 Dec 01 , 23:32
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da jerin gwanon arbaeen na Imam Hussain a Kano Najeriya wanda miliyoyin mabiya mazhabar shi’a suka gudanar.
2015 Dec 01 , 23:30
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar ilimi ta kasar Masar ta bayyana cewa za a fara koyar da ilimin tajwidi da kuma hardar kur’ani mai tsarkia makarantun kasar Masar.
2015 Dec 01 , 23:26
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a kasar Canada sun yi Allawadai da kakkausar murya dangane da keta alfarmar daya daga cikin manyan masallatan birnin Alborta da ke kasar.
2015 Nov 30 , 17:52
Bangaren kasa da kasa, an tarjama wasikar jagora ta biyu zuwa ga matasan nahiyar turai a cikin harsuna 23.
2015 Nov 30 , 15:31
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar harkokin wajen kasar Switzerland ta bukaci gwamnatin Masar da ta buga kur’anai da aka tarjama acikin harsunan Jamusanci, Italiyanci da Faransanci.
2015 Nov 29 , 23:27
Bangaren kasa da kasa, limamin masallacin Aqsa ya soki lamirin mahukuntan kasar Saudiyyah dangane da kisan kiyashin da suke yi kan al’ummar kasar Yemen a daidai lokacin da suka manta da masallacin Aqsa.
2015 Nov 29 , 23:25