Labarai Na Musamman
Azhar Ta Shiya Gasar Bincike Kan Hakkokin Mata A Cikin Kur’ani

Azhar Ta Shiya Gasar Bincike Kan Hakkokin Mata A Cikin Kur’ani

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar muslunci ta kasar masar wato Azhar ta shirya gudanar da wata gasar bincike kan hakkokin mata a cikin kur’ani.
13 Oct 2017, 20:44
Kiran A Dauki Mataki Kan Wariyar Da Ake Nuna Ma Musulmi A Amurka

Kiran A Dauki Mataki Kan Wariyar Da Ake Nuna Ma Musulmi A Amurka

Bangaren kasa da kasa, cibiyar kula da harkokin musulmi ta jahar Michigan a kasar Amurka ta bukaci da a dauki kwararan matakai na kare musulmi.
12 Oct 2017, 23:43
An Zanga-Zangar Neman Sulhu A Yankin Rakhine Na Myanmar

An Zanga-Zangar Neman Sulhu A Yankin Rakhine Na Myanmar

Bangaren kasa da kasa, dubban mutane suka gudanar da jerin gwano a kasar Myanmar domin yin kira da a samu sulhu a yankin Rakhine.
11 Oct 2017, 16:54
Koyar Da Dahuwar Abincin Halal A Afirka

Koyar Da Dahuwar Abincin Halal A Afirka

Bangaren kasa da kasa, hukumar kula da harkokin yawon bude ido a birnin Cape Town a Afirka ta kudu na daukar nauyin koyar da dahuwar abincin halal.
10 Oct 2017, 23:45
Makamai Masu Linzami Ne Amsa Ga Duk Wani Wawancin Trump

Makamai Masu Linzami Ne Amsa Ga Duk Wani Wawancin Trump

Bangaren siyasa, Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran Manjo Janar Muhammad Ali Ja'afari ya bayyana cewa dakarunsa za su dauki...
08 Oct 2017, 23:12
Masallaci Mai Tsari Na Musamman A Birtaniya

Masallaci Mai Tsari Na Musamman A Birtaniya

Bangaren kasa da kasa, masallacin cambriege masallaci ne da aka gina shi da tsari na musamman wanda ya shafi kare muhalli.
07 Oct 2017, 23:20
Gasar Kur'ani Ta Kasa da Kasa A Yankin Port Said

Gasar Kur'ani Ta Kasa da Kasa A Yankin Port Said

Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar da gasar kur'ani mai tsarki mai taken faizun a lardin Port said na kasar Masar a cikin 'yan watanni masu zuwa.
07 Oct 2017, 23:15
Mutane 12 Sun Yi Shahada Wani Hari A Wurin Ziyara A Pakistan

Mutane 12 Sun Yi Shahada Wani Hari A Wurin Ziyara A Pakistan

Bangaren ksa da kasa, akalla mutane 12 ne suka yi shahada a wani harin ta’addanci da aka kai a wani wurin ziyara na ‘yan shi’a a yankina Baluchestan na...
06 Oct 2017, 23:59
Rumbun Hotuna