IQNA

An Karrama Daliban Makarantu Da Suna Kwazo A Gasar Kur’ani Ta Qatar

23:58 - June 01, 2018
Lambar Labari: 3482716
Bangaren kasa da kasa, an girmama daliban makarantun sakandare da suka gudanar da gasar kur’ani a kasar Qatar.

 

Kamfanin dillancin labaran iqna ya ahbarta cewa, shafin yada labarai na Bawwaba Arab ya habarta cewa, an girmama daliban makarantun sakandare da suka gudanar da gasar kur’ani a kasar Qatar a birnin Doha fadar mulkin kasar.

A kowace shekara ana gudanar da gasar kur’ania  cikin watan Ramadan mai alfarma ta daliban makarantun sakandare a Qatar.

An gudanar da taron rufe gasar ne a babban dakin taruka na Abdullah Bin Zaid.

3719406

 

 

 

 

 

captcha