iqna

IQNA

amurka
Tehran (IQNA) Michael S. Smith, kwararre kan ayyukan ta'addanci, ya yi imanin cewa, rikice-rikice da rikice-rikice na siyasa a Amurka da Birtaniya, tun bayan zaben Trump da Brexit a 2016 ya haifar da bullar ISIS. Idan ba tare da wata hanya ta taka-tsantsan da ta'addanci daga yammacin duniya ba, ISIS za ta sami 'yancin yin amfani da hanyoyi a Afirka da za su iya ci gaba da kungiyar shekaru da yawa masu zuwa.
Lambar Labari: 3488105    Ranar Watsawa : 2022/11/01

Tehran (IQNA) Majiyoyin cikin gida sun ba da rahoton kazamin fada tsakanin Falasdinawa da sojojin mamaya na Isra'ila a birnin Dora da ke kudancin Hebron.
Lambar Labari: 3487930    Ranar Watsawa : 2022/09/29

Tehran (IQNA) Majalisar Dangantakar Musulunci da Amurka ta yi Allah wadai da hare-haren kyamar Musulunci da 'yan siyasa masu tsatsauran ra'ayi suka kai kan wani musulmi mai fafutuka.
Lambar Labari: 3487901    Ranar Watsawa : 2022/09/23

Sakamakon wani bincike a California ya nuna akwai;
Tehran (IQNA) Wani bincike da jami'ar Southern California ta buga a baya-bayan nan ya nuna cewa Musulmai na gefe a jerin shirye-shiryen talabijin da aka fi kallo a Amurka, Ingila, Australia da New Zealand.
Lambar Labari: 3487822    Ranar Watsawa : 2022/09/08

Tehran (IQNA) Rundunar dakarun Hashad al-Shabi na kasar Iraki ta sanar da fara wani gagarumin aikin soji na yaki da ta'addanci a yankunan Anbar da Salah al-Din.
Lambar Labari: 3487106    Ranar Watsawa : 2022/03/30

Tehran (IQNA) Sheikh Khalid Mullah shugaban majalisar malaman ahlu sunna na Iraki ya bayyana cewa, yakin kasar Yemen ba shi da wani amfani ga kowa.
Lambar Labari: 3486910    Ranar Watsawa : 2022/02/05

Tehran (IQNA) Amurka ta kakaba wasu daga cikin jagororin kungiyar Ansarullah da aka fi sani Alhuthi ta kunkumi.
Lambar Labari: 3486900    Ranar Watsawa : 2022/02/03

Tehran (IQNA) gwamnatin San'a ta dora alhakin kisan kiyashin da kawancen Saudiyya ke yi a Yemen a kan gwamnatin Amurka.
Lambar Labari: 3486837    Ranar Watsawa : 2022/01/18

Tehran (IQNA) Wata mata sanye lullubi ta zama ta farko da ke gabatar da shirin talabijin a bangaren labarai a jihar Connecticut ta Amurka
Lambar Labari: 3486756    Ranar Watsawa : 2021/12/29

Tehran (IQNA) Ana gangami a Amurka domin nuna goyon baya ga Falastinawa da Isra’ila take tsare da su.
Lambar Labari: 3486331    Ranar Watsawa : 2021/09/20

Tehran (IQNA) a yau ne aka cika shekaru ashirin da kai harin 11 ga watan satumba a kasar Amurka
Lambar Labari: 3486297    Ranar Watsawa : 2021/09/11

Tehran (IQNA) mutanen Lebanon na jiran isowar katafaren jirgin ruwan Iran daukle da makamaashi domin taimaka kasar.
Lambar Labari: 3486268    Ranar Watsawa : 2021/09/04

Tehran (IQNA) Sayyid Hassan Nasrullah ya gargadi Amurka da Isra’ila da kawayensu kan taba jrgin ruwan da ke dauke da mai daga Iran zuwa Lebanon.
Lambar Labari: 3486218    Ranar Watsawa : 2021/08/19

Tehran (IQNa) Majalisar dinkin duniya ta yi Allawadai da kakkausar murya dagane da harin ta’addancin da aka kai a kasar Iraki.
Lambar Labari: 3486127    Ranar Watsawa : 2021/07/21

Tehran (IQNA) Biyo bayan kin amincewa da Iran ta yi kan duk wata sabuwar tattaunawa tsakanin da Amurka da kasashen turai hukumar makamashin nukiliya na shirin fitar da wani kudiri kan Iran.
Lambar Labari: 3485703    Ranar Watsawa : 2021/03/01

Tehran (IQNA) Majalisar dinkin duniya ta bayyana saka kungiyar Ansarullah a cikin kungiyoyin ‘yan ta’adda, zai jefa kasar Yemen cikin wani hali mafi muni.
Lambar Labari: 3485568    Ranar Watsawa : 2021/01/19

Jawabin Jagoran Juyin Musuluni Na 19 Dey:
Tehran (IQNA) jagoran juyin juya halin musuluni a Iran ya bayyana abin kunyar da ya faru a Amurka da cewa shi ne hakikanin Amurka, ba abin da wasu suke tsammani ba.
Lambar Labari: 3485534    Ranar Watsawa : 2021/01/08

Tehran (IQNA) kungiyoyin gwagwarmayar Iraki sun yi kakakusar suka kan Amurka dangane da afuwar da ta yi wa Amurkawa da suka yi Irakawa kisan gilla.
Lambar Labari: 3485489    Ranar Watsawa : 2020/12/24

Tehran (IQNA) fitaccen mai wasan barkwanci dan kasar Amurka David Chappelle ya bayyana yadda ya karbi addinin muslunci.
Lambar Labari: 3485397    Ranar Watsawa : 2020/11/24

Tehran (IQNA) Kungiyar Nujaba A Iraki Ta Sha Alwashin Mayar Da Martani Kan duk Wani Shishigi Na Trump.
Lambar Labari: 3485375    Ranar Watsawa : 2020/11/17