iqna

IQNA

assad
Manyan hafsoshin sojin kasashen Iran, Iraki da Syria, sun gudanar da wata ganawa a birnin Damascus na kasar Syria.
Lambar Labari: 3483474    Ranar Watsawa : 2019/03/19

Bangaren kasa da kasa, Shugaba Bashar al-Assad, na Siriya, ya yi barazanar yin amfani da karfi kan mayakan Kurdawa dana Larabawa dake samun goyan bayan Amurka.
Lambar Labari: 3482712    Ranar Watsawa : 2018/05/31

Bangaren kasa da kasa, Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya bukaci sojojin kasar su fara janyewa daga kasar Siriya zuwa gida.
Lambar Labari: 3482191    Ranar Watsawa : 2017/12/11

Bangaren kasa da kasa, Shugaban kasar Syria Bashar Assad ya bayyana cewa ‘yan ta’addan daesh sun kara bazuwa ne daga lokacin da Amurka ta fara kai hari da sunan yaki da su.
Lambar Labari: 3062615    Ranar Watsawa : 2015/03/30