iqna

IQNA

diflomasiyya
IQNA - Jaridar Guardian ta yi nazari kan dalilan da suka sanya gwamnatin Afirka ta Kudu ke goyon bayan hakkin Falasdinu.
Lambar Labari: 3490446    Ranar Watsawa : 2024/01/09

Baghdad (IQNA) Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iraki Ahmad al-Sahaf ya bayyana cewa, kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta yi maraba da gayyatar da Irakin ta yi masa na karbar bakuncin wani taron gaggawa kan lamarin kona kur'ani a kasar Sweden. Har ila yau, a cikin wani hukunci, babban mai shigar da kara na kasar Iraki ya ba da umarnin kame "Salvan Momika", wanda ya ci zarafin kur'ani mai tsarki a kasar Sweden.
Lambar Labari: 3489429    Ranar Watsawa : 2023/07/06

Tehran (IQNA) Kungiyar Hadin Kan Musulunci ta mayar da martani inda ta fitar da sanarwa game da harin da wasu kungiyoyi masu dauke da makamai suka kai kan ofishin raya al'adu na Saudiyya a birnin Khartoum tare da yin Allah wadai da shi.
Lambar Labari: 3489088    Ranar Watsawa : 2023/05/04

Tare da halartar tawagar Iran;
Tehran (IQNA) An watsa shirin "Musulunci da Hadisai" tare da halartar tawagar kasar Iran a tashar "RTS 1" ta kasar Senegal a cikin tsarin zagaye na talabijin, kuma a cikinsa an yi bayani kan al'adun Iraniyawa a cikin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3488981    Ranar Watsawa : 2023/04/15

Wani kwamandan Hashd al-Shaabi ya ce;
Abu Mojtabi daya daga cikin kwamandojin Hashd al-Shaabi (Popular Mobilisation) na kasar Iraki, yana mai nuni da cewa shahidi Hajj Qassem Soleimani ya kasance kwararre kan harkokin diflomasiyya a cikin sarkakiyar yanayin tsaro yana mai cewa: Dalilin Palastinu shi ne fifikon farko na shahidi Soleimani.
Lambar Labari: 3488452    Ranar Watsawa : 2023/01/05

Tehran (IQNA) Kakakin kungiyar Hamas Hazem Qassem ya fada a jiya Talata cewa ‘yan gwagwarmaya a Gaza za su dauki matsayi idan Isra’ila ta wuce jan layi a masallacin Al-Aqsa.
Lambar Labari: 3487165    Ranar Watsawa : 2022/04/13

Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin musulnci a Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ce makiya suna ci gaba da yakar Iran a bangarori daban-daban
Lambar Labari: 3486924    Ranar Watsawa : 2022/02/08

Tehran (IQNA) ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta sanar da kakaba wa wasu jami’an gwamnatin Amurka takunkumi.
Lambar Labari: 3485300    Ranar Watsawa : 2020/10/23

Bangaren kasa da kasa, Belgium ta sanar da cewa ta kara daga wakilcin diflomasiyya r Palastine a kasarta.
Lambar Labari: 3483116    Ranar Watsawa : 2018/11/09

Bangaren kasa da kasa, jami’an huldar diflomasiyya na kasashen tarayyar turai sun bukaci a kawo karshen killace yankin zirin gaza da Isra’ila ke yi.
Lambar Labari: 3480922    Ranar Watsawa : 2016/11/09