IQNA - Sheikh Ahmed Muhammad Al-Sayed Salem Mansour makarancin kur'ani ne kuma alkali dan kasar Masar wanda ke cikin kwamitin alkalan gasar kur'ani ta kasa da kasa karo na 32 da ake gudanarwa a kasar Masar kuma yana kula da wadannan gasa.
17:40 , 2025 Dec 08