IQNA - "Wanda ya kasance yana nufin noman Lahira, za Mu inganta masa nomansa, kuma wanda ya kasance yana nufin noman duniya, za mu ba shi, amma ba ya da wani rabo a cikin Lahira" aya ta 20. Suratul Shura.
IQNA - An kammala gasar kur’ani da kuma ta Etrat karo na 31 na dakarun Basij na kasar Iran a wani biki da aka gudanar a Jamaran Husseiniya da ke birnin Tehran a ranar 26 ga watan Nuwamba, 2024. Sama da mutane rabin miliyan ne suka shiga matakin share fagen gasar.
IQNA- Dubban al'ummar kasar Lebanon ne suka koma gidajensu a kudancin kasar Lebanon bayan tsagaita bude wuta da aka yi tsakanin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila da kuma tasirin kungiyar Hizbullah a ranar Laraba.