Bangaren kasa da kasa, wani babban jami’in gwamnatin kasar Belgium ya fito yak are hukuncin da kotun tarayyar turai ta yanke kan hana mata musulmi saka hijabi.
Lambar Labari: 3481349 Ranar Watsawa : 2017/03/26
Bangaren kasa da kasa, ana ci gaba da nuna rashin amincewa da hukuncin da kotun kolin tarayyar turai ta dauka na hana musulmi mata saka lullubi a wuraren aiki.
Lambar Labari: 3481315 Ranar Watsawa : 2017/03/15
Bangaren kasa da kasa, wata mata 'yar kasar Morocco ta halarci taron arbaeen na Imam Hussain (AS) a Karbala na wannan shekara.
Lambar Labari: 3480958 Ranar Watsawa : 2016/11/20
Bangaren kasa da kasa, jami’an huldar diflomasiyya na kasashen tarayyar turai sun bukaci a kawo karshen killace yankin zirin gaza da Isra’ila ke yi.
Lambar Labari: 3480922 Ranar Watsawa : 2016/11/09
Bangaren kasa da kasa, kungyar kare hakkin bil adama ta kungiyar tarayyar turai ta yi kakkausar suka dangane da nuna kin jinin musulmi.
Lambar Labari: 3480802 Ranar Watsawa : 2016/09/23
Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar da taron maulidin Imam Kazim (AS) a babban birnin Austria.
Lambar Labari: 3480800 Ranar Watsawa : 2016/09/22
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taruka a cibiyoyin muslunci daban-daban a cikin nahiyar turai a yau na idin Ghadir.
Lambar Labari: 3480796 Ranar Watsawa : 2016/09/20
Bangaren kasa da kasa, babbar jami’a mai kula da siyasar wajen tarayyar turai ta bayyana muslunci a matsayin addinin da baya nuna wariya ga dan adam
Lambar Labari: 3443726 Ranar Watsawa : 2015/11/04
Bangaren kasa da kasa, ta sanar da bayanai cewa bisa la’akari da yanayi na taurari ranar alhamis 28 ga watan Khordad ce ranar farko ta watan azumin Ramadan.
Lambar Labari: 3311461 Ranar Watsawa : 2015/06/06
Bangaren kasa da kasa, cin zarafi da keta alfarmar musulmi ya karu matuka a cikin kasashen turai a kasar Birtaniya ya karu da kasha 10 cikin dari a cikin shekarun baya.
Lambar Labari: 2653553 Ranar Watsawa : 2014/12/30
Bangaren kasa da kasa, a zaman da ministocin harkokin wajen kasashen tarayyar turai suka gudanar sun amince kan daukar matakan da suka dace domin ladabtar da Isra'ila kan ayyuanta.
Lambar Labari: 1475303 Ranar Watsawa : 2014/11/19
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da gagarumar zanga-zangar yin Allah wadai da kungiyar ‘yan ta’addan IS a kasashen turai sakamakon ayyukan dambancin da kungiyar ke aikatawa kan bil adama.
Lambar Labari: 1455479 Ranar Watsawa : 2014/09/29