IQNA

Shugaban Iran Ya Ziyarci Baje-kolin kur’ani Na 2024

IQNA – Shugaban kasar Iran Ibrahim Raeisi ya kai rangadin baje kolin kur’ani mai tsarki na kasa da kasa karo na 31 a Tehran a ranar 30 ga Maris, 2024. Har ila yau ya halarci bikin karrama masu hidima ga kur’ani 15.